Lemon abarba

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Dadin dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Abarba
  2. Suga kadan
  3. Ruwan sanyi kadan
  4. July jus na abarba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki nika abarbanki ki tace kisa suga da july jus kisa a fridge yayi sanyi

  2. 2

    Ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes