Lemon kankana

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

Gaskiya lemon akoi dadi sosai ga saukin yi

Lemon kankana

Gaskiya lemon akoi dadi sosai ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Abarba
  2. Kankana
  3. Suga /sinadarin vanila
  4. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki nika kankanan da abarba ki tace kisa suga sai kisa lemon tsami da sinadarin lemon shikenan asa friji yayi sanyi sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes