Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gwangwanin 2 na garin alabo
  2. 1Ruwa kofi
  3. Miya
  4. 5Tarugu
  5. 2Tattasai
  6. 1Albasa
  7. Manja cokali 3
  8. 2Dandano
  9. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da fari zaki tankade alabo ki kwaba da ruwa, kada yayi ruwa ruwa, kuma kar yayi tauri sosai

  2. 2

    Ki daura ruwa a tukunya Yana zafi kina mulmula alabon da kika kwaba, in ya tafasa sai ki jefa a ruwan ki bari ya dahu sai ki tsame, ki zuba a ruwan sanyi

  3. 3

    Ki jajjaga kayan miyanki ki soya manja ki zuba kayan miyan ki soya sama sama kisa gishiri da dandano ki juya ki sauke

  4. 4

    Ki tsame dan sululun ki zuba a mazubi ki sa miyar ki, ki juya, aci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
rannar
Sokoto
A Baker, a mixologist and a foodie, am a huge fan of cooking and I love sharing recipes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes