Dansululu

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Masha Allah abunga akwai dadi #oldschool

Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Cupi 4 na Garin alabo
  2. Ruwa
  3. Manja
  4. Maggi
  5. Yajin daka

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zakitankade garinki kizuba gishiri kadan kikwaba kaman haka

  2. 2

    Sannan ki mulmulasu kitara

  3. 3

    Inruwa yatafasa kijuye yanuna ki kwashe

  4. 4

    Asoya manja azuba achiki asa maggi da barkono achidadi lapiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes