Kayan aiki

Minti 30-40mint
Mutum 1 yawan a
  1. Flour kofi daya da rabi
  2. Ruwa
  3. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

Minti 30-40mint
  1. 1

    Na hada gishiri da flour na tankade na kawo ruwa na zuba akai na kwaba shi da dan tauri kamar na cincin amma nafi son sa yana sticking hannu saboda yafi laushi

  2. 2

    Na mulmula su zuwa kana nun balls

  3. 3

    Na dora ruwa a tukunya Bayan ya tafasa na zuba su aciki na rupe na barshi ya dahu bayan ya dahu na kwashe shi a cikin ruwan sanyi

  4. 4

    Na zuba a plate zaa iya cinsa da manja da yaji ko da sauce dn Attaruhu na manja.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

Similar Recipes