Chocolate corossaint

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#ramadansadaka Idan zakai baking, zaka shafa mai danyen kwai ka gasa, in ya gasu kana fitowa dashi kasha butter

Chocolate corossaint

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#ramadansadaka Idan zakai baking, zaka shafa mai danyen kwai ka gasa, in ya gasu kana fitowa dashi kasha butter

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour Kofi
  2. Yeast Karamin cokalai
  3. 1Flavour murfi
  4. Sugar nd salt to taste
  5. Madara cokali 1
  6. Ruwan dumi Rabin kofi
  7. Chocolate
  8. Butter cokali 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour, kisa sugar, salt, yeast, madara, butter ki juya sosai sannan kisa flavour kisa ruwan dumi ki kwaba

  2. 2

    Kwabin da laushi, saiki rufe kibarshi mint 30

  3. 3

    Saiki dauko kizo ki murza sannan kisa chocolate kke nannadewa

  4. 4

    Saiki Dora mai yayi zafi sannan ki rage wuta ki soya, sannan zaka Iya gasawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes