Funkaso

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan girki ana gargajiya ne, yana da dadi musamman idan ya samu miya miya me dadi, naci shi da miyar zogale me kabewa😋

Funkaso

sharhi da aka bayar 1

Wannan girki ana gargajiya ne, yana da dadi musamman idan ya samu miya miya me dadi, naci shi da miyar zogale me kabewa😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

daya
  1. Flour Kofi daya
  2. Yeast karamin cokali daya
  3. cokaliBaking powder rabin karamin
  4. Ruwan dumi
  5. cokaliGishiri rabin karamin
  6. Mai na suya
  7. Kwai daya (in kinaso)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba a roba ki zuba gishiri, yeast,baking powder ki juya sosae sae ki fasa kwai ki saka ki cakuda kisa ruwan dumi ki kwaba shi kamar fanke.

  2. 2

    Ki rufeshi yadda iska bazata shiga ba ki saka wuri me dumi har ya tashi.

  3. 3

    Ki soya mai sannan ki zuba ruwa a roba karama ki dauko kwabinki ki sake bugashi sannan ki dangwala hannunki a ruwa sae ki debo kwabinki yadda kikeson girman funkason ki rika soyawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes