Tura

Kayan aiki

mutum 2 yawan abinchi
  1. Farin kifi
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Koren tattasae
  5. Kyn dandano
  6. Kyn kamshi
  7. Curry
  8. Bay leaves

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke kifi na tas na barshi y tsane nasa Masa maggi

  2. 2

    N Dora Mae a wuta yy zafi sosae n watsa garin fulawa a man yin hkn yn Hana shi kamu sae nasa kifina n soya daya soyu n kwashe

  3. 3

    Na yanka albasa slices na jajjaga attaruhu n soya su sama sama nasa kyn dandano d kyn kamshi d curyy nasa bay leaves n juya n juye kifin a ciki n juya n tabbatar ko wani kifin y Sami miyar sae n sauke n yanka koren tattasae akae

  4. 4

    Shike nan na Gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes