Danwake

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#GARGAJIYA gwada wannan danwake nayishi irinna da akwai dadi sosai

Danwake

#GARGAJIYA gwada wannan danwake nayishi irinna da akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Rabin awa
5 yawan abinchi
  1. Rogo rabin kwano
  2. 4 cupWake
  3. 1 cupAlkama
  4. cupKuka half
  5. Ruwan kanwq
  6. Yaji,maggi,tomato,albasa

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Zangyara alkama,wake,rogo incire datti inbushe insa kuka akai nika zantankade insa rariya intace ruwan kanwa sai inkwaba.

  2. 2

    Zandura ruwa ya tafasa sai indauko kwqbin danwake inwanke hannu indinga diban kadan ina sawa harna gama insabe murfi idan yatafa so injuya yana kumfa inajuya wa harya dahu sai inkwashe insa aruwa.

  3. 3

    Zanzuba danwake akwano insuya mai inzuba insa yaji inyanka tomato, albasa insa yaji inci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes