Danwake

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Danwake yayi,kachita da safe da Rana kakumayu bude baki dashi

Danwake

Danwake yayi,kachita da safe da Rana kakumayu bude baki dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Hadin danwake
  2. Flour
  3. Kanwa
  4. Kuka
  5. Gurji
  6. Mai
  7. Albasa
  8. Tomatoes
  9. Maggi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Kitankade garin hadin danwakenki,kizuba kuka da flour kidama da kanwa.. in ruwa yatafasa kijeafa.

  2. 2

    Asoya Mai da albasa sosai ayayyanka su kurji.inyatafaso akwashe azuba aruwan sanyi a tsamesa.. inkanaso zakasa lemon tsami kadan kachinye ahada tea a biyabansa dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes