Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
3 yawan abinchi
  1. 3 cupsFulawa
  2. 1 tbspSugar
  3. 1/2spoon of salt
  4. Pinch of baking powder
  5. 1/2Yeast
  6. Warm water
  7. Vegetable oil 1 table spoon

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko zaki samu duk abunda kike buqata Sai ki samu bowl kisa flour da salt da sugar da yeast da oil dinki Sai ki saka ruwan dumi ki kwaba da kauri

  2. 2

    Sai ki samu marfin kwano ki rufe ki saka shi a rana na tsawon 10 to 15 min ya tashi sosai

  3. 3

    Sai ki samo abun cake ko buhu ko dai abunda kike da shi da zaki iya turara wa sai ki shafa masa mai ki zuzzuba hadain a ciki ki dora kan steamer ya turaru bayan kin duba yayi sosai shikenan kun gama zaki iya ci da stew ko vegetable soup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes