Eggless pan cake

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Yana da dadi sosai mussam lokacin breakfast ga kuma saukin sarrafawa sossai

Eggless pan cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana da dadi sosai mussam lokacin breakfast ga kuma saukin sarrafawa sossai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 11\4 cups of flour
  2. Baking powder: 1 Tablespoon
  3. Sugar: 1 tablespoon
  4. Pinch of salt
  5. One cup of milk
  6. 2tablespoons of vegetable oil
  7. 2table spoon of water
  8. 1teaspoon of vanillah

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki hade madararki (taruwa) d sugar dinki ki xuba d man da vanillah din aciki.sannan kisamu mazubi na daban ki tankade flour dinki kixuba baking powder d gishirin aciki se ki juye cikin hadin madarar kidada ruwa tablespoon biyu ki jujjuya komai y hade.

  2. 2

    Sekisaka kaskon suya a wuta kisa mai kadan kidinga daukar kullun kina soyawa har ki gama.

  3. 3

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes