Wainar Semo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
Mutum 5 yawan abinchi
  1. 3 cupsemo
  2. 1 cupfulawa
  3. 4 tbspsugar
  4. 1 tbspyeast
  5. 1 tspsalt
  6. Oil
  7. Baking powder
  8. Water

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki hada duka busassun kayan hadin ki da na lissafa a sama sai ki kwaba da ruwa Mai dumi

  2. 2

    Zaki samu waje Mai dumi ki barshi yayi kaman minti 40

  3. 3

    Bayan ya tashi sai kisa mayi a kaskon suyan masa sai suya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaybah Umar
Nusaybah Umar @Nusaibah_37
rannar
Gombe

sharhai

Similar Recipes