Cup cake

Wannan cake din nayi shi n sana'a guda 100 sae nayi deciding bari nayi sharing recipe Koda n 2 cups ne me pictures steps by steps #CAKE
Cup cake
Wannan cake din nayi shi n sana'a guda 100 sae nayi deciding bari nayi sharing recipe Koda n 2 cups ne me pictures steps by steps #CAKE
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na Sami roba na zuba sugar sae nasa butter shima
- 2
Nayi mixing dinsu sosae har sugar din y fara narkewa
- 3
Byn n Gama mixing dinsu gashi nan yazama cream sosae
- 4
Sae na dauko kwai n fara sawa da daya da daya Ina mixing shima har n Gama da guda 6 din duka ba'a sa kwai lokaci daya a tare
- 5
Byn na gama sae n dauko flour na auna 2 cups na xuba a roba nasa baking powder cokali 1 n juya sosae
- 6
Sae n dinga xuba flour din a hnkl a hnkl Ina mixing har n Gama gaba daya
- 7
Sae n debo Madara t gari cokali 1 na dama d ruwan sanyi a 1/4 cup na zuba a nayi Mixing shima
- 8
Sae nasa flavour nasa man kuli amfanin sa man kuli yn sawa y zama yn da maiko sosae Kuma yy taushi kmr katifa
- 9
Shike nan sae nayi Mixing sosae komae y hade ga yadda y kasance byn n gama
- 10
Sae n dauko cupcake paper nasa a cikin baking tray na zuba hadin cake Dina na kunna oven na fara kunna wutar kasa minti kadan sae n kunna wutar sama da kasa gaba daya amfanin yin hk shine zae sa y fara tashi t kasa
- 11
Gashi byn kasa yy
- 12
Done
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Cup Cakes 🧁
Wannan cake din khadijah ‘ya ta ce tayi shi hadda daukan hoto ma duk ita tayi #ramadansadaka Jamila Ibrahim Tunau -
Vanilla cup cake
Inason naci cake me laushi kamar wannan, musamman da lemo me sanyi. sadywise kitchen -
Vanilla cup cake
#Sady inason vanillah cup cake Marika,domin iyalina sunajin DA din cinsa NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
Vanilla cake
#Backtoschool.kawae naji Ina son cin cake kuma n duba Ina da komae nayi shine kawae nayi kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae. Zee's Kitchen -
-
-
Cup cake
#gashi #bake wana cake din nayishi ya kona biyu ama sabida ina busy banyi postings dinsa ba yanzu danaga ana challenge da gashi shine nace to bari nayi postings dinsa Maman jaafar(khairan) -
-
-
Doughnut (measurements na 250 pieces)
Wannan doughnut din nayi shi ne n taron suna gsky Wanda nayiwa sunji dadinsa sosae sun yaba Zee's Kitchen -
-
Chocolate cup cakes
#cake Wannan cake baa musamman ne nayi ranar anniversary na Iyalina sunji dadinsa sosae Afrah's kitchen -
Chocolate fudge cake
#gashi wato wan nan cake din gaskiya baa bawa yaro me kyiwa 😋 khamz pastries _n _more -
-
-
-
-
-
-
-
Vanilla & coconut flavor cake
Inason wadannan flavors din a cake yanada matuqar dadi. sadywise kitchen -
Cake
Wannan shine first time dina,amma yayi kyau yayi dadi😋😋😋 iyalina nata santi , tank you cook pad Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Oreos cake
Nayi wannan cake din saboda ina son cin cake sai nace bari in gwada shi and this is the out come 😄😍 Bamatsala's Kitchen -
Toasted cake
Kawae naji ina sha'awar cin cake sbd nakan Dade bny Yi b .Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae.#jumaakadai Zee's Kitchen -
-
Vanilla cup cake
#girkidayabishiyadaya Wannan girki na sadaukar dashi ga Princess Amrah💯gwarzuwar shekara😂a gurinta na fara ganin recipen birthday cake ba inda inda har frosting💗 Afaafy's Kitchen -
-
Pizza cake
#team6cake. A kullum kokari nake naga na samo hanya sarrafa abubuwa, ta hakane na samu sarrafa cake a matsayin pizza. Afrah's kitchen -
100 pieces doughnuts
Wannan recipe din na 100 donuts ne saboda wani taro hk biki,suna,walima,ko a sallah ma da de sauran su wannan recipe din zaiyi amfani sosai, ina ftn zakuji dadinshi😁#teamyobe#kanostate Sam's Kitchen
More Recipes
sharhai