Vanilla cup cake

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

#girkidayabishiyadaya Wannan girki na sadaukar dashi ga Princess Amrah💯gwarzuwar shekara😂a gurinta na fara ganin recipen birthday cake ba inda inda har frosting💗

Vanilla cup cake

#girkidayabishiyadaya Wannan girki na sadaukar dashi ga Princess Amrah💯gwarzuwar shekara😂a gurinta na fara ganin recipen birthday cake ba inda inda har frosting💗

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
10 yawan abinch
  1. da rabi cup all purpose flour 1
  2. 250 gbutter
  3. 1kofi sugar
  4. qaramin cokali baking powder 1
  5. 6qwai
  6. 1 cokalivanilla extract
  7. White da dark chokolate bar
  8. 1kofi butter milk

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Ga kayan da ake buqata

  2. 2

    A cikin roba mai dan fadi,ki juye butter da sugar ki bugashi sosai har sai ya hade jikinshi kmr hk

  3. 3

    Ki fasa qwai a kai,daya bayan daya kina bugawa,har ki qarar da qwan,sai ki saka sinadarin qamshinki

  4. 4

    Daga nan sai ki juye butter milk dinki ki qara kadawa

  5. 5

    A wani kwanon daban ki tankade flournki ki saka baking powder ki cakuda

  6. 6

    Sai ki riqa zuba fulawar kan hadin butternki kina cakudeshi har flourn ya qare

  7. 7

    Ki jera takardar gashinki cikin gwangwani,sai ki riqa diban kwa6in kina zubawa,sai ki yanka chocolate dinki ki zuba a kai(in kina so)dama kin kunna oven dinki ya danyi zafi,sai ki saka gwangwanin ciki ki rufe ki barshi ya gasu akan wuta kadan,in kasa yy ki kunna na saman shima yy

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai (3)

Similar Recipes