Cake

Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891

Ina son cake shiyasa ma Ina zaune nace Bari nayi mana

Cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina son cake shiyasa ma Ina zaune nace Bari nayi mana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Simas
  3. Sugar
  4. Baking powder
  5. 3Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki hada sugar da butter ki juya har Sai yayi laushi Sai kifasa kwai kisa baking powder kijuya Sai kisa fulawa kijuya yayi Dan kauri Sai ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

sharhai

Similar Recipes