Soyayyen Alayyahu me kwai
Kitchenhuntchallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Kayan hadi
- 2
Ki yanka alayyahu,ki wanke shi sosai cikin ruwan gishiri,sai ki zuba mai ruwan zafi ki barshi yayi kamar minti goma,sai kisa hannu ki matse shi sosai
- 3
Sai ki fashe kwai,maggi,tarugu,albasa ki kada su sosai Sai ki zuba cikin allayhun,kiyita juyawa sosai har Sai ya soyu da kyau
- 4
Sai kisa pan dinki akan wuta ki fara soya shi har ruwan dake jikin alayyahu su tsane,sannan ki zuba mai kadan, kiyita juyawa
- 5
Za'a iya ci da farar shinkafa,ko kuma shi kadai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10081482








sharhai