Gasheshen kwai

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

Kwai na daya daga cikin abunda a kunshi cikaken sinadarin protein,wanda jikin mu keda bukata ko wanne lokaci....

Gasheshen kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kwai na daya daga cikin abunda a kunshi cikaken sinadarin protein,wanda jikin mu keda bukata ko wanne lokaci....

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10minute
2 yawan abinchi
  1. Kwai
  2. Attarhu
  3. Onion
  4. Maggi
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

10minute
  1. 1

    Ki fasa kwai,ki xuba yankaken attarhu,albasa,Maggi,da curry kadan ki kada

  2. 2

    Ki xuba Mai a gwangwanin yin cake,sai kizuba wannan hadin kwan a ciki ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
rannar
BORNO STATE

sharhai

Similar Recipes