Sauce din kifi da ganye

Sophie's kitchen
Sophie's kitchen @sophiex
Kaduna

Wanan sauce yana da saukin yi,kuma zaka iya cin sa da abubuwa da yawa.#kadunacookout

Sauce din kifi da ganye

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Wanan sauce yana da saukin yi,kuma zaka iya cin sa da abubuwa da yawa.#kadunacookout

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifin sardin (ko kuma ko wane iri)
  2. Ganyen ugu ko alaiyahu (yankake)
  3. Man gyada
  4. Jajjagen kayan miya kadan
  5. Dandano
  6. Kori
  7. Gishiri
  8. Albasa (yankaka)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kifin ki,ki tafasa shi da dandano da gishiri kaman minti goma,sai ki sauke ya huce,ki cire kayan ki gyara shi,sai ki aje gefe.

  2. 2

    Ki aza tukunya a wuta,ki zuba man gyada ki soya da albasa,sai ki sa kayan miyar ki su soyu.sai ki sa dandano,kori da gishiri,

  3. 3

    Sai ki kawon kifin nan ki zuba ciki,ki motsa,sai ki zuban ganyen ki wanda kika wanke da gishiri,ya dan silala kadan shikenan.

  4. 4

    Za a iya cin sa da doya,plantain,shinkafa,ko dankali

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sophie's kitchen
rannar
Kaduna
......no one is born a great cook,one learns by doing.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes