Guava pineapple nd banana juice
Akwai dadi fa😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke guava ki, ki yayyankata ki yayyanka pineapple dinki, kiyi blending dinsu, seki tace karki sakar musu ruwa d yawa wurin tacewa
- 2
Seki saka foster dinki na banana,ki juya, in zaqin bemiki b zaki iya qarawa d sugar, seki saka a fridge kokisa qanqara. Yanada dadi sosai musanman ma dana hadashi d meat pie
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10469300






sharhai