Gireba

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. 1 cupPowder milk
  3. 1 cupsugar
  4. 1nd1/2 cup vegetable oil
  5. Kantu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki daka sugar yayi laushi sosai, seki samu bowl dinki me kyau kizuba flour, sugar,d milk dinki, kiyi mixing dinsu sosoi

  2. 2

    Seki zuba oil dinki dashi zaki kwaba karki bari yayi ruwa,kuma kada yayi tauri sosai,

  3. 3

    Inkika gama kwabawa zeki shafe farantin oven dinki d butter, seki fara gutsura kina making shape din d kikeso,kina jerawa akai

  4. 4

    Inkika gama seki watsa kantunki akai, kiyi pre heating oven dinki seki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes