Datun masa
Ba'aba yaro me kuiya😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10551190
Ba'aba yaro me kuiya😋
Ba'aba yaro me kuiya😋
Zaki zuba ruwa kadan a tukunya ki aza saman wuta idan sun tafasa seki zuba kuli mai da yaji da koren tarugu
Se kidauko masarki ki murmushe a ciki idan ta sulala seki yanka albasa ki sauke shikenan se chi
An kwafa!
More Recipes

sharhai