Iloka

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) @nafisaidaya

#ALAWA wannan iloka na mussanman ne duk Wanda ya gwada saiya bada labari

Iloka

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#ALAWA wannan iloka na mussanman ne duk Wanda ya gwada saiya bada labari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Butter simas
  2. Condensed milk gwangwani 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tanadani kayan aikinki ki yanka butter ki juye a tukunya ki daura akan wuta ki barshi ya narke

  2. 2

    Saiki juye condensed milk dinki ki dinka gaurayawa da muciya harya hade ki juye a tray

  3. 3

    A barshi ya huce kadan ana gutsura ana mulmulawa shikenan iloka ya gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
rannar

sharhai

Similar Recipes