Soyayar plantain da kwai

mrs gentle
mrs gentle @MAS09
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka plantain size dinda kikeso, ki saka mata gishiri

  2. 2

    Ki daura pan a wuta ki soya har yayi.

  3. 3

    Ki fasa kwai ki saka madarar ruwa,thyme,maggi fari,albasa da gishiri ki buga sosai sai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs gentle
mrs gentle @MAS09
rannar

sharhai

Similar Recipes