Chicken wrap
Girki me kayatarwa da dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yayyanka namanki yazaam shredded Sai kitafasahi da albasa da kayan kanshiii iyab yadahu kisaka attagu da albasa da sinadarin dandano.da curry
- 2
Zaki Dan turara kabejinki da karos kisa sinadarin dandano albasa curry yaturaru kadan.
- 3
Zaki dafa dan Kali da kwanki bayan kindafa Sai ki yankasu haka.
- 4
Zakihada bama da ketchup kijuya
- 5
Zakisai biredi shawarman ki ko Kuma kiyi dakanki
- 6
Zakisaka hadin bamanki ajikin biredi
- 7
Sai kishaafa
- 8
Saiki zuba kabejinki kdan
- 9
Saikisaka namanki da dankalin da kwai
- 10
Saiki linka haka.
- 11
Kikara linkawa
- 12
Kicigaba da linkwa har ki gam
- 13
Gashi bayan kingama linkawa.
- 14
Bayan angama aci Dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10623070


















sharhai