Umarnin dafa abinci
- 1
Sai ki fasa kwai a kwano ki yanka albasa da attarugu ki hada da maggi ki kada sosai inkina so ki ragimai karni zaki sa mai citta kadan
- 2
Dama kinsa non stick ya dau zafi sai kisa mai inyayi zafi sai ki xuba ki ragi stove dinki ko gas dan kar yakoni inyayi sai ki juya shima
- 3
Yasoyu sai ki kwashi a plate
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Kwai da kwai
Inajin dadin kwai da kwai tare da soyayyen jajjajen tarugu Kuma Yana sani nishadi. #girkidayabishiyadaya Walies Cuisine -
-
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
Inason doya sosae gskia musamman dana hada ta da sauce naji dadinta sosae#foodfolio Sholly's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da kwai
Soyayyar doya hade da kwai ,yanada matukar Dadi musamman ma ayi breakfast dashi kokuma alokacin watan Ramadan anayin Buda Baki dashi.. Hadeexer Yunusa -
-
-
Soyayyar doya da kwai
Ina bin wannan hanyar wajan soya doya ta domn nafi Jin dadinta Kuma kwai Yafi Zama jikin doyar akan deep-fried sakina Abdulkadir usman -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10623034
sharhai