French rice with shredded chicken sauce

#kanostate #kitchenhuntchallenge french rice girkine me dadin gaske iyalina suna jin dadinshi sosai donhaka kuma kugwadashi👌🏻
French rice with shredded chicken sauce
#kanostate #kitchenhuntchallenge french rice girkine me dadin gaske iyalina suna jin dadinshi sosai donhaka kuma kugwadashi👌🏻
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zamu wanke shinkafarmu mutsaneta,se mudauko mai dinmu da zamuyi girkin dashi muzuba atukunya se musa shinkafar nusiyata sama sama base tayi ja ba
- 2
Idan shinkafarmu tayi se mudauko peas muzuba aciki.
- 3
Musa gishiri,
- 4
Sannan musa ruwa,mujuyasu se murufe tukunyar suturara.
- 5
Sannan musa albasa.
- 6
Zamu dauko egg dinmu musoyashi da dan gishiri kamarhaka.
- 7
Idan shinkafarmu takusayi se mudauko carrot dinmu da soyayyen kwai muhada akai mujuya,se mubarshi zuwa minti 3 semusauke,zamu iya cinta ta shredded chicken sauce ko Pepe chicken.sannan wannan girkin baya bukatar sinadarin dandano saboda bamuson yasauya launinshi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes













sharhai