Dublan

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Gasar #Dublan... Shidai Dublan Anayinshine domin Nishadi dakuma jin dadin Rayuwa.. Akuma alaadar Hausa sukanyiwa Amarya..

Dublan

Gasar #Dublan... Shidai Dublan Anayinshine domin Nishadi dakuma jin dadin Rayuwa.. Akuma alaadar Hausa sukanyiwa Amarya..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5Fulawa Kofi
  2. 2Kwai guda
  3. CokaliBaking Powder babbar
  4. Butter cokali Babba2
  5. Gishiri kadan
  6. Mai na suya
  7. Sai ruwa
  8. Lemon Tsami
  9. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadinah

  2. 2

    Na tankade Fulawa ta sai nasa amazubi mai kyau, saina sa Baking powder

  3. 3

    Nasa butter Cokali 2

  4. 4

    Nafasa Kwai Guda 2

  5. 5

    Sai nasa gishiri kadan

  6. 6

    Gayinan nasa ruwa nah

  7. 7

    Sai na Mirza shi sosai

  8. 8

    Ga yadda zai kasanche.. Kwabin karya wuche na chin chin sannan ya danfi kwabin chin chin Taushi

  9. 9

    Gayinan sai na rufe na minti 5

  10. 10

    Ga Rolling Pin ina nan dashi nai amfani sbd banida engine Taliya.. Kuma yai mun sauki sosai

  11. 11

    Gayinan na Mulmula

  12. 12

    Sai nai murza yayi Fadi sosai

  13. 13

    Ga yadda zaiyi

  14. 14

    Gayinan nagama

  15. 15

    Saina Nannadashi kamar haka.. Amma zaki iya yadda kkson shape inshi

  16. 16

    Nagama Nadawa.. Alhamdulillah saura Suya insha Allah.. Kubiyo ni don Yadda zakuga yadda ake soyawa

  17. 17

    Ga mai na nasa awuta tareda albasa.. Karkuga yellow haka man yake dayaji wuta zai narke

  18. 18

    Mai tai zafi gayinan ina soyawa

  19. 19

    Gayina na kwashe a Collander

  20. 20

    Kisa Sugar Kofi 4

  21. 21

    Nazuba Ruwa kofi Daya tareda lemon tsami na tache

  22. 22

    Idan ya dafu zakiga tana kunfa dakuma kaurisaiki sauke ki Rika tsuma soyayyar dublan in acikin daffen sugan

  23. 23

    Done Alhamdulillah

  24. 24

    Ina kara Godia Ga Cookpad dakuma Admins Allah yasaka d Alkhr yakara baseerah... Ngd

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai (2)

Ummu Afeefah
Ummu Afeefah @cook_108442325
Muna godiya sosai,In Shaa Allaah zan gwada

Similar Recipes