Chin chin
Inasan chinchin musamman awajan shan tea
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade fuwarki se kizuba mata bkng powder da sukari da gishiri da butter da ki murjeshu sosai
- 2
Seki fasa kwai akai kizuba madara seki kwaba
- 3
Idan yayi tauri zaki iya kara ruwa kadan idan km baiyiba shikkenan
- 4
Seki lailaya ki yanka seki soyashi amai da wuta kadan kar acika wuta wajan suyar
- 5
Gashi ya soyu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10894714





sharhai