Taliya da miyar jajjage

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Kaduna

Taliya da miyar jajjage

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa taliya ta dafu da ruwa maiyawa saiki wanketa ki tsane

  2. 2

    Kisa mai a tukunya karama ki zuba jajjagen albasa da tarugu ki sa sinadarin dandanon ki da curry ki Dora a wuta ki juya idan ya nuna ya fara soyuwa alamun ba ruwa seki ta juyawa Yadan soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes