Green giant salad

Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Green giant salad
Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu samu salad dinmu muyi masa filla filla saimu wanke shi sosai da venegar koh gishiri
- 2
Saimu yanyankasa daidai girman da mukeso saimu ajiye a gefe
- 3
Saimu dakko albasanmu,tumatur mu yayyankasu suma
- 4
Saimu fasa kwanmu muzuba kayan kamshimu aciki da dan gishiri kadan,saimu zuba mai a kasko kadan mu soya irin ya dagargaje dinnan saimu sauke
- 5
Saimu hada da salad dinmu,da albasa,tumatur,kwai guri daya mu juya sosai saimu dakko green giant dinmu muzuba shima akai mu matsa lemon tsaminmu mujuya sosai.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11568035




sharhai