Tura

Kayan aiki

  1. 6 cupsflour
  2. 15eggs
  3. 500 gbutter
  4. 2 cupssugar
  5. 1/2tablespoon baking powder
  6. 1/2teaspoon baking soda
  7. 1 cupfresh milk
  8. Food colours, pink, yellow, green, blue, orange
  9. 1tablespoon vanilla flavor
  10. 1tablespoon milk flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2

    Ki fara mixing butter da sugar har sai ya zama creamy

  3. 3

    Sai ki rinka zuba kwai a hankali kina mixing har sai kin gama zubawa

  4. 4

    Ki zuba madara ita ma da kadan kadan kina mixing

  5. 5

    Sai ki zuba dry ingredients a wani bowl daban

  6. 6

    Ki jujjuya su su hade

  7. 7

    Ki rinka zuba flour da kadankadan kina mixing har sai kin gama duka

  8. 8

    Ki raba batter din iya adadin kalolinki

  9. 9

    Sai ki zuba kaloli ki jujjuya

  10. 10

    Na manta ban zuba flavor a wurin mixing bah🤣🙈sai daga baya na bi na zuzzuba a kowanne na sake jujjuyawa

  11. 11

    Ki yi pre-heating toaster dinki sai ki zuzzuba batter a ciki

  12. 12

    Shi kuma wannan za ki zuba kowanne kala a cikin wuri guda

  13. 13
  14. 14
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes