Sandwich

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dogon biredi
  2. Cabbage
  3. Tumatur
  4. Ketchup
  5. Bama mayonnaise
  6. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadin

  2. 2

    Ki samu ketchup tare da bama ki juya su

  3. 3

    Sae ki samu biredin ki kiraba gida biyu sannan ki kawo hadin bama ki shafa jikin sa

  4. 4

    Kisa cabbage din ki kikawo Nama da tumatur ki sa a ciki sae kiyi warming nashi

  5. 5

    Yumyummmmm

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes