Farfesun yanciki
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki wanke kayan cikin sosae har sae kinji bakijin kasa sannan ki dorasu a tukunya ki zuba albasa mai yawa da tafarnuwa da Magi da kayan kamshi ki sae Kinga ruwan jikinsu ya kafe sannan ki zuba ruwa
- 2
Ki barshi ya dafu sosai sannan ki zuba kayan miyarki tareda albasa ki barshi ya Kara dafuwa saiki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11582964





sharhai