Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Kuka/kadi
  3. Cabbage
  4. Carrots
  5. Tomato
  6. Albasa
  7. Man gyada
  8. Kanwa
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na zuba flour Kofi hudu, da Kuma rabin Kofi na garin kuka.

  2. 2

    Na dauko ruwan da na jika kanwa aciki, na zuba a cikin hadin flour din na cakuda sai da yayi dai dai yanda nake so.

  3. 3

    Sannan na riqa debowa Ina Sawa a ruwan da suka fara ta fasa Kan wuta.

  4. 4

    A gefe Kuma na yankari, cabbage, carrots, albasa, da tomato.

  5. 5

    Da Dan waken yayi, sai na tsame shi daga ruwan zafi, na hada shi da salad dina, nasa Maggi da mai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yummy World
Yummy World @cook_19070707
rannar

sharhai

Similar Recipes