CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Burabuskon Gero da Miyar Taushe
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Burabuskon Gero da Miyar Taushe ainihin hoton girkin

Burabuskon Gero da Miyar Taushe

Khadija Baita
Khadija Baita @deejaman2020
Kano

Burabuskon Gero da Miyar Taushe

Khadija Baita
Khadija Baita @deejaman2020
Kano
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Gero
  • Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a rairaye gero a fitar da kasa da tsakuwa da duk wani datti.

  2. 2

    A surfa geron a bushe shi a fitar da dusa tas. A baza shi ya bushe.

  3. 3

    Sai kai geron a barza shi kanana. Bayan an barza za'a tankade shi a fitar da gari. Da tsakin za'a yi amfani.

  4. 4

    Zaki samo madambaci (steamer a zamanance) a zuba ruwa daga kasan tukunya a dora madambaci a tabbata babu kofar da iska zata fita daga turirin ruwan tukunyar.

  5. 5

    Kafin a zuba tsakin geron a cikin madambacin za'a zuba mishi ruwa ya sha kanshi sai a tsiyaye ruwan a barshi ya tsotse ruwan yadda zai samu yayi laushi. Daga nan sai a sami buhu karami tsaftatacce domin yin amfanin girki a shinfida a cikin madambacin /steamer yadda tsakin bazai zurare a cikin ruwan ba (Idan kuma steamer kananan kofa ce da ita babu bukatar buhu), za'a zuba tsakin geron a kawo fai-fai a rufe a barshi ya turara.

    Burabuskon Gero da Miyar Taushematakin girki5 hoto
  6. 6

    Idan ya turaru za'a fara jin kanshi yana tashi. Sai a bude a sake yayyafa mishi ruwa a kuma rufewa ya turaru, haka za'ai ta yayyafa ruwa yana turaruwa har yayi laushi.

  7. 7

    Ko kuma idan ya turaru na farko sai a sauke wannan ruwan da ya tafasa na tukunya sai a dai daita shi a ruda tsakin a cikin a barshi ya turara. Gurin rudawar a tabbata an rage ruwan dai-dai yadda tsakin zai shanye bazai cabe ba.

  8. 8

    Idan ya dahu za'a ci da miyar taushe.

    Burabuskon Gero da Miyar Taushematakin girki8 hoto
    Burabuskon Gero da Miyar Taushematakin girki8 hoto
  9. 9

    Ana iya dama burabuskon da Nono ko madara a sha. Akwai dadi sosai 😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khadija Baita
Khadija Baita @deejaman2020
rannar February 29, 2020 06:33
Kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Burabusko Gero Soup Taushe

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Beef Shawarma
  2. Chicken Shawarma
  3. Shawarma II🌯
  4. Gasashshen meat pie II
  5. Shawarma
  1. Kaza mai fulawa
  2. Samosa2
  3. Faten wake
  4. Gasashshen meat pie II
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11671630
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close