CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Yam balls da sauce din tomato
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Yam balls da sauce din tomato ainihin hoton girkin

Yam balls da sauce din tomato

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jigawa State Nigeria

Yam balls da sauce din tomato

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jigawa State Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Doya
  • Gishiri
  • 6Qwai
  • Maggi
  • 3Tomato manya
  • 1Albasa babba
  • cokaliCurry qaramin
  • 3Taruhu guda
  • Thyme
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara da fere doyan ki, saiki wanke ki juye ruwa a tukunya kisa gishiri kibtafasa doyanki sai yayi laushi sosai

  2. 2

    Saiki juye ta kiy mashing dinta ki duddunqula into balls

  3. 3

    Saiki kada qwanki da dan gishiri kadan kina tsomawa a ruwan qwan kina soyawa amai mai zafi in yayi golden brown saiki juye.

  4. 4

    Tomato sauce, zaki wanke taruhun da tomato ki jajjaga saiki yanka albasan qanana sosai, saikisa mai a frying pan akan wuta ki juye jajjagen kina juyawa wuta kadan kisa maggi gishiri curry da dan thyme, idan yadan soyu saiki juye ki hada da yam balls din ki aci dadi lfy

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
rannar March 07, 2020 20:53
Jigawa State Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Yam Ball Sauce Tumatur

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Hadin gyaran nono
  2. Sultan chips
  3. Waina
  4. Lemon kankana da zobo
  5. Dambun shinkafa da miya
  1. Lemon kankana da zobo
  2. Farfesun kifi
  3. Potato salad
  4. Jalop din shinkafa food folio
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11722638
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close