CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Danwaken flour
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Danwaken flour ainihin hoton girkin

Danwaken flour

asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
Kaduna

Abincin gargajiya

Abincin gargajiya

Kara karantawa

Danwaken flour

asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
Kaduna

Abincin gargajiya

Abincin gargajiya

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2 cupsFlour
  • Kuka 1 and half tablespoon
  • Kanwa
  • Mai
  • Maggi
  • Yajj
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki tankade flour a roba, ki xuba kuka ki juya saiki saka ruwan kanwa

  2. 2

    Saiki diba ruwa ki runga xubawa kina kwabawa da dan ruwa ruwa haka (wanda xai dibu da hannu)

  3. 3

    Ki daura ruwa wuta idan ya tausa saiki fara jefe kwabin dan waken

  4. 4

    Inkin gama saiki dan rage wutan ki barshi yadan dahu(ki ringa juyawa akai akai saboda xai iya xubowa)

  5. 5

    Idan kin gama saiki kwashe a ruwan sanyi, ki tsane then serve with oil and pepper

    Danwaken flourmatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
rannar March 27, 2020 08:51
Kaduna
food scientistfood lovera wife and mother
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dan Wake Fulawa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dankali, doya da farfesun kayan ciki
  2. Meat pie
  3. Tsiren bulukunji (Gizzard kebab)
  4. Soyayyar awara da miyar kayan lambu
  5. Chapman na sobo
  1. Tuwon shinkafa da miyar gyada
  2. Dankali, doya da farfesun kayan ciki
  3. Meat pie
  4. Chapman na sobo
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11872275
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close