Umarnin dafa abinci
- 1
Zamu tafasa nama sai mu nika shi sai mu zuba jajjagen attarugu,albasa,maggi,gishiri da kori sai mu Cakuda.Filawa kuma sai mu kwaba ta da mai ko butter da kwai sai baking powder sai muna murzawa a katako falafala sai mune mi abin fidda shape mu zuba kayan hadin a tsakiya mu dane da cokali mai yatsu mu like sai a soya a man suya mai zafi sai ya canza launi zuwa ruwan suma.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyen meat pie
Pie ne ga wadanda basason gashi, masu son suya zasuji dadinsa sosai. Meenat Kitchen -
Meat pie
Wnn yana d dadi acishi da sahur tare da lemo ga rikon ciki#sahurricipecontestAyshert maiturare
-
-
-
-
Meat pie
Wannan girkin nasameshine a gurin Aisha Adamawa daya daga cikin masu kulawa da Cookpad ta bangaren Arewacin Nigeria. Ni da yarana muna godiya Allah ya qara basira amin. Hauwa Dakata -
-
-
Soyayyen meat pie
Yana daya daga cikin abinci na na yau da kullum. Bana gajiya da yin sa akai akai. Khady Dharuna -
-
-
Meat pie and fried chicken (meat pie da soyayyar kaza)
#Sahurrecipecontest mahaifina ya kasance yana matukar kaunar meat pie da kaza,hasali ma sune abun daya fiso ta fannin filawa ya kasance yana son yaga ya hada da kaza ,yana korawa da shayi. shiyasa nai kokari na shirya mishi don yaci a sahur don gaskiya shi baya cin abinci a sahur yafi son cin abubuwa marar sa nauyi .nayi mishi don yaji dadi, kuma burina ya cika don yaji dadi sosai. Ya shimin albarka kuma sosai .dama birina kenan na faran ta mai rai ya shimin albarka. Tata sisters -
Meat pie
#pie Inason shan tea da snacks da dare 💃wannan yazama jikina naci snack na ci kwai da tea abun yana min dadi sosai da sosai Zyeee Malami -
-
-
-
-
Gashesshen Meat pie
A halin rayuwa man gyada yayi tsada sosai dole mu rage soye soye, to shine nace barin gasa meat pie din nan kawai. #tel Yar Mama -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11872768
sharhai