Wainar Flour
😍masoyiya😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12172219
😍masoyiya😋
😍masoyiya😋
Ki samu kwano ki zuba flour,ki daka barkono ki zuba akai,kisa Maggi ajino da curry,kisa ruwa ki dama da dan kauri,ki daura pan akan wuta kina dan shafa manja sai ki rika debo kullin kina zubawa idan yayi ki juya dayan gefen.....
An kwafa!
More Recipes

sharhai