Gullisuwa

Autas Kitchen
Autas Kitchen @auta93
Zaria,Kaduna

Ga dadi ga riba gwadashi kigani

Gullisuwa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Ga dadi ga riba gwadashi kigani

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8Madara kofi
  2. 3Sugar kofi
  3. Ruwan dimi
  4. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarako zaki samu robanki kizuba madara aciki seki kawo siganki kizuba kijuya seki dauko ruwan diminki kizuba dan kadan kamar rabin kofi seki juyashi harse yahade se ki mulmulasu kamar haka

  2. 2

    Seki daura manki awuta kimaida wutar can kasa sosai don beson wuta sosai seki soya shikenan gullisuwa tahadu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Autas Kitchen
rannar
Zaria,Kaduna
Makeup artist and also a caterer
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes