Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a fere dankalin a soya sama-sama
- 2
Sannan a zuba Mai a tukunya a soya tareda albasa se a zuba carrot,after 3mins se a zuba ginger shima yayi 3mins.
- 3
Daga nn se a zuba maggi&curry ayita juyawa se sun hade se a zuba dankali da tomatoes daga nn se a zuba spinach da sauran albasa
- 4
Se ayi whisking eggs din a zuba a juya Abar shi zuwa 7mins.
- 5
Aci lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12292435




sharhai