Papper chicken

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Mangyada
  3. Kayan dandano
  4. Kayan kamshi
  5. Albasa
  6. Tattasai
  7. Carrot

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke naman kazata sosai sannan na dora awata na yankamai albasa wadatacciya na zuba kanyan kanshi tare dana dandano sai na barci ya dahu

  2. 2

    Sannan na sauke shi nasa mai a wuta da yayi zafe na soya naman kazar

  3. 3

    Sai na yanka albasa da Papper dina da soya su da maggi da kayan kanshi sai na joye naman acikin na barshi yadan sulala sai na kawo carrot na zuba akai na barshi kamar tuh minute sai na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Haidar
Ummu Haidar @cook_18556737
rannar
Kaduna State
inason girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes