Egg pastries

Wannan girki yayi dadi iyali na sunji dadin sa. Kasance me sauya fasalin girki domin acishi da nishadi
Egg pastries
Wannan girki yayi dadi iyali na sunji dadin sa. Kasance me sauya fasalin girki domin acishi da nishadi
Umarnin dafa abinci
- 1
A tankade fulawa asa butter a murja, se asa gishiri, sukari, baking powder a juya.
- 2
Se asa ruwa a kwaba a rufe ya sami kamar 15 minute,se ayi kneading din dough din sannan a cuccura.
- 3
A dafa kwai 4 a bare a rarraba su gida 2 se a yanka albasa asa butter ko Mai kadan a frying pan a soya ta sama sama asa mata yaji, curry, Maggi.
- 4
Se a dauko dough din ake murzawa idan yayi fadi asa hadin albasar se a dora kwai sannan asake sa hadi se asake murza fulawar asamin karamin abu ayi punching dinta se a rufa akan me kwan ashafa ruwa dan ya manne.
- 5
Se asa bakin kofi adedeta a fitar da round
- 6
A fasa kwai 1 a kada se a jera a farantin gashi a shafa ruwan kwan a sama a gasa tsahon minti 20 zuwa 25.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Watermelon cookies
Munji dadin cookies din nan nida iyali na inason sarrafa fulawa wajen sawa iyali na farin ciki. Gumel -
-
Gasasshen meat pie
Yayi dadi sosai kuma na kasance maabociyar son meat pie iyalina sunji dadinsa Hannatu Nura Gwadabe -
-
Fish puffs
Akwai dadi ga kuma kyau a ido, yana da kyau mu rika sarrafa ko canja yanayin girki domin karin sha' awa ga iyalan mu. Gumel -
-
-
-
-
-
-
-
4 in 1 meat pie
Naji dadin wannan meat pie din godiya ta musamman ga cook pad da kuma Tee's kitchen Gumel -
Vanilla cup cake
#Sady inason vanillah cup cake Marika,domin iyalina sunajin DA din cinsa NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
Nannadadden kwai (egg rolls)
#ramadansadaka.nayiwa in-law dina saboda tayi buda baki dashi Ummu Aayan -
-
-
-
-
Pinwheel samosa
Shi dai wanna snack ne me saka nishadin da dandano a yayin da kake cin sa Ibti's Kitchen -
Bournvita coconut cookies
#kitchenchallenge cookies ne medadi da armashi iyalina sunji dadin shi Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
Gasashshen burodi
#nazabiinyigirki yau na tashi banjin Dadin jikina gashi Babu wuta narasa me zanyiwa en makaranta.Dama inada biredi saboda inason shi sosai, iyalaina sunji dadinshi sosai. Nusaiba Sani -
Soyayyar doya me curry da miyar kwai
Wannan girki na da dadi acishi da safe tare da tea. Afrah's kitchen -
-
More Recipes
sharhai