Faten tsakin masara

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

Ina son fate sosai Wlh sbd g dadi g kuma kosarwa

Faten tsakin masara

Ina son fate sosai Wlh sbd g dadi g kuma kosarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Masara barzajjiya
  2. Yakuwa
  3. Albasa
  4. Mai kadan
  5. Maggi da curry
  6. Yaji
  7. Jajjagen tarugu da tattasai da albasa
  8. Kitse

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya mai kisa jajjagen kayan miyar a ciki, inya fara soyuwa saiki sa ruwa

  2. 2

    Ki gyara yakuwa ki wanke kisa, kisa maggi da curry saiki barshi ya tafasa

  3. 3

    In yayi minti 10 saiki wanke tsakin masaran ki zuba ki juya dakyau,

  4. 4

    Saiki rufe ki barshi ya nina na tsawon minti 10 saiki sauke

  5. 5

    In zakici kisa yaji da kitse😁😉👌

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's kitchen
rannar
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes