Fankasau
Yanada dadi sosae,abincin gargajiyane ne
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu nikakkar alkamarki kitankade kihada da fulawa kixuba yeast,baking powder dakuma Maggi da gishiri.
- 2
Kihadesu kikwaba karyayi tauri sosae kuma karyayi ruwa kasa shi a Rana ko wuri me xapi,kabarshi har yatashi,idan yatashi kasa albasa kadora mangyada a frynig fan kanazubawa a kwarya kanasawa cikin mai se kasa maburkaki kana budeshi har kagama,yanada dadi sosae,kana iyacinsa da miyar tumatur.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12524343








sharhai