Lemun gurji(cucumber)

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan lemun tanada dadi sosai kuma tana kara lfy ajiki

Lemun gurji(cucumber)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan lemun tanada dadi sosai kuma tana kara lfy ajiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gurji manya guda uku
  2. Sugar
  3. Citta
  4. Lemun tsami uku
  5. Lemun zaki biyu
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kayakin duka sannan ki yanka gurjin kanana sai ki cire bayan citta sannan ki yanka lemun zaki kicire bayan sai kiyanka kanana sannan kizuba a blander kisa ruwa ki markada sannan kitace

  2. 2

    Bayan kintace sai kimatse lemun tsami aciki sannan kisa sugar yanda kikeso ki jujjuya sai kisa a fridge yayi sanyi sai asha dadi lfy

  3. 3

    Asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes