Tura

Kayan aiki

  1. Tsamiya
  2. Naana
  3. Citta/ ginger
  4. Tiara/sugar (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika dauraye tukunyarki sae ki wanke tsamiyarki sae ki zuba ciki ki zuba ruwa sae ki kawo dakakkiyar cittar ki sae ki zuba ciki su dahu tare ki rufe tukunyar kibarta sae t tafasa...idan t tafasa sae ki tace ruwanki ki barsu su huce

  2. 2

    Sae ki dafa naana inki shima inya dahu sae ki saukeshi kibar shi y huce...idan suka huce duka sae ki hadesu guri daya sae ki saka tiara(tamarind)/sugar duk wanda kikeso....shikenan tamarind juice inki y hadu sae sha

  3. 3

    Note:kina iya amfani da danyar citta...inzakiyi amfani da ita sai ki dakata inta daku sai ki nika ga blender sae atace ruwan in tsamiyan ki d naana sun huce sae ki xubata daga baya..... cloves ma Zaki iya sakawa inkinaso nidae ban saka ba sbd health status 😊

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes