Kayau kayau din sauran samosa food folio

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

baya
  1. 2 cupsFlour
  2. 1 tbsSugar
  3. Gishiri kadan
  4. 1 tbsCorn flour
  5. 1White egg
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

baya
  1. 1

    Zakiyi mixing dinsu guri daya saiki sa ruwa ki kwaba kamar kwabin wainar flour saiki sa brush kina gogawa ga pan amma non stick daya taso ya gasu saiki aje inkin gama saikiyi folding din samosa idan kin kare maimakon ki zubar saiki soyashi hakanan

  2. 2

    Batareda kinyi folding ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
maimakon ki zubar kingin samosa saiki soya yanada dadi sosai

Similar Recipes