Lemon mangwaro

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#FPPC yana dadi sosai ga kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti15mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Magwaro
  2. Citta danya rabi
  3. Sugar cokali babba 2
  4. Kankara
  5. Banana kadan

Umarnin dafa abinci

minti15mintuna
  1. 1

    Gakayan hadi na nafere magwaro na yanka dogaye,nafere citta nawanke naana.

  2. 2

    Zanjuye a bilanda in markada

  3. 3

    Zansa ruwa kuf 1 intace insa sugar da kankara shikenan nagama sai sha.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes